.Daga Imrana Abdullahi Rukunin kamfanonin NASCON Plc, da aka fi sani da Gishirin Dangote, sun bayar da gagarumar kyauta ga manyan kwastomominsa guda Hamsin kyautar biliyoyin Kudi Da Manyan Motocin Daukar Kaya duk saboda irin kokarin da suke yi na ganin kayan sun samu karɓuwa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa