Mustapha Imrana Abdullahi Babban Kwamanda Janar na rundunar tsaron farin kaya ta “NSCDC” Dokta Ahmed Audi a ranar Litinin a Abuja ya Karyata batun zargin cin hancin da ake dangantaka da shi da wasu ke yadawa a kafafen Sada zumunta na yanar Gizo. Babban Kwamandan na NSCDC ya dai Karyata …
Read More »Yaki Da Cin Hanci Ya Fi Karfin Gwamnati – Dokta A J Suleiman
Yaki Da Cin Hanci Ya Fi Karfin Gwamnati – Dokta A J Suleiman Imrana Abdullahi Wani Malamin jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Dokta Ahmad Jibril Suleiman ya bayyana cewa yaki da cin hanci da karbar rashawa a Nijeriya ya fi karfin Gwamnati ita kadai don haka dole sai kowa …
Read More »