Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnatoci a matakai gida uku na Najeriya da sauran manoma masu hannu da shuni da su mayar da hankali wajen shuka itacen Dabino domin muhimmancinsa da ya hada da magance yunwa da sauran albarkatun ci gaban tattalin arziki da yawa. Dokta Ahmad Abubakar …
Read More »