Allah Ya Yi Wa Tambari Yabo Muhammad Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu bayanai da muka samu daga Jihar Sakkwato na cewa Allah ya yi wa tsohon kwamishinan Yan Sanda na Jihar Kaduna kuma tsohon mataimakin shugaban yan Sanda mai ritaya rasuwa. Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya …
Read More »