Kungiyar ALGON Reshen Jihar Katsina Ta Rubuta Takardar Koke Zuwa Ga Ministan Shari’ Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar shugabannin kananan hukumomi ta kasa reshen Jihar Katsina (ALGON) ta rubuta wa babban mai shari’a kuma ministan shari’a babban lauyan Nijeriya Alhaji Abubakar Malami takardar Koke suna korafi a kan kin bin umarnin …
Read More »