Daga Imrana Abdullahi A ƙalla a yau ranar 4 ga watan Afrilu,2026 ne makarantar haddar Al- Kur’ani mai suna Daru Sigaril Huffaz, karkashin jagorancin Shaikh Abdulrahman Usman Zakariyya suka yaye dalibai wadanda suka haddace Alkur’ani mai girma su 37 a garin Kaduna. An dai yi gagarumin taron ne a dakin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa