Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu babbar karramawa a matakin ƙasa da ƙasa bayan da aka ba shi lambar yabo ta “Gwamnan Shekara” a bikin Fuskar Jagoranci a Afirka 2026, wato Face of Africa Leadership Award 2026, da aka gudanar a birnin Landan. Wannan karramawa ta fito ne daga …
Read More »2027: Gwamna Lawal Ya Umarci Masu Riƙe Da Muƙamai Su Yi Murabus Idan Za Su Tsaya Takara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ba da umarni ga dukkan mambobin Majalisar Zartarwa ta Jiha da ke da niyyar tsayawa takara a zaɓen shekarar 2027 da su yi murabus daga muƙamansu. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin zaman Majalisar Zartarwa ta Jiha da aka gudanar …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Manyan Ayyuka A Tsafe Domin Farfaɗo Da Ci Gaban Al’umma
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada cewa duk wani ci gaba da gwamnati za ta aiwatar dole ne ya kasance mai anfani kai tsaye ga rayuwar al’umma, tare da samar da sauyi mai ma’ana. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da ya ƙaddamar da …
Read More »Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya bayyana cewa harin ya shafi jami’an ‘yan sanda da Askarawan Zamfara. A shafin sa na Facebook, Gwamna Lawal ya …
Read More »Zamfara Babban Wuri Ne Na Aikin Noma Mai Amfani Da Hasken Rana, Inji Gwamna Lawal
Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa Jihar Zamfara na cin gajiyar tsananin hasken rana a duk shekara, inda ya sanya ta a matsayin wurin da ya dace da gonaki masu amfani da hasken rana da na’urorin samar da wutar lantarki masu zaman kansu. Hukumar Raya Wutar Lantarki ta Karkara …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA HAƊA KAI DA KAMFANONIN KASAR SIN DON HABAKA TSARO, NOMA, SUFURI DA HAƘAR MA’ADANAI
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya haɗa hannu da kamfanonin ƙasar Sin don samar da ingantattun fasahohin zamani da inganta noma, sufuri da ma’adanai na jihar. A ranar Talata ne gwamnan ya karbi baƙuncin masu kamfanoni na ƙasar Sin a gidan gwamnati da ke Gusau. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa