DAGA IMRANA ABDULLAHI Alhaji Aliyu Ya’u Dogara ga Allah fitaccen dan kasuwa ne da ke Kaduna ya yi kira ga daukacin matasa da su gujewa duk wani da zai Jefa su a cikin Bangar siyasa. Aliyu Ya’u Dogara ga Allah ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake tattaunawa …
Read More »