Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad ta bayyana kafa dokar hana fita a daukacin Jihar baki daya, saboda matsalar da aka samu ta rashin bin matakan da aka dauka tun farko domin hana samuwar cutar Covid- 19 da ake kira Korona bairus. Sai dai Gwamnatin ta …
Read More »