Daga Wakilin mu A Jihar Kaduna Shugaban Kungiyar Harris Support Organization (HSO) ta kasa, Umar Faruk Magume yace bisa la’akari da kasancewar Jihar Kaduna cibiyar ilmi da wayewa a Najeriya, kuma cibiyar arewacin Najeriya, ya cancanci a ce wanda zai gaji mulkin jihar ya zama haziqin nutum mai fasaha, sannan …
Read More »