Daga Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Sakataren Gwamnatin tarayyar Najeriya tsohon Sanata George Akume, ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya canza wadansu ministoci guda biyu na Kudi Misra Wake Edun da Ahmed Musa Dangiwa za su bar majalisar zartarwar ƙasar inda kuma …
Read More »
THESHIELD Garkuwa