Daga Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar gamayyar matasan arewa, Abubakar Aliyu Galadiman Takai ya bayyana cewa babban burin da suka sanya a gaba shi ne ganin shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake samun gagarumar nasara a zabe shekarar 2027 mai zuwa. A wani taron manema labarai da ya kira a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa