Home / Tag Archives: Farashin hatsi

Tag Archives: Farashin hatsi

Farashin Hatsi Na Kara Yin Tashin Gwauron Zabo

Daga Imrana Abdullahi Daukacin talakawan Najeriya na kara kokawa da irin yadda ake samun matsalar tashin farashin kayan amfanin Gona yun daga ainihin garuruwan da ake Noma amfanin da suka hada Funtuwa, Dandume, Faskari’ Sabuwa, Malumfashi, Kafur da Bakori wadannan duk a cikin Jihar Katsina suke, duk suna Noman Shinkafa, …

Read More »