Daga Imrana Abdullahi Dokta Muhammad Sani Uwaisu FCNA, garkuwan Kudun Zazzau, ya yi kira ga daukacin al’ummar Musulmin Duniya baki daya da su kara yin riko da abubuwan da suka koya a wannan watan na Azumi domin samun zira tare da babban rabo a duniya da Lahira. Garkuwan Kudun Zazzau …
Read More »
THESHIELD Garkuwa