Kwamishinan kula da harkokin tsaron cikin gida da al’amuran cikin gidan na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan ya kaddamar da wani katafaren ginin da aka Sanya sunan marigayi ACM Christian Nkwuo a kadadin Gwamna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i. An dai yi wannan kaddamarwa ne jim.kadan bayan an kammala farin …
Read More »