Shugaban Karamar Hukumar Funtua, Alhaji Abdulmutallab Jibrin Sulaiman Goya, ya bayyana jin daɗinsa tare da yabawa Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, PhD, CON, bisa jajircewar sa na kafa cibiyar koyon sana’o’in hannu a karamar hukumar Funtua. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar …
Read More »An Rantsar Da Masu Ba Shugaban Karamar Hukumar Funtuwa Shawara Su 50
….A dukufa wajen nemawa Gwamna Kuri’a cikin jama’a inji Goya Shugaban karamar hukumar Funtuwa Alhaji Abdulmutallab Jibrin Goya Kira ya yi ga daukacin mutanen da suka samu wannan masu bayar da Shawara domin fadada Siyasa. Shi ya sa aka Sanya hat da masu bayar da Shawara a Kan harkokin addini …
Read More »
THESHIELD Garkuwa