Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i ya samu nasarar karbar allurarsa ta rigakafin cutar Korona da ke haddasa Mashako mai tsanani. Gwamnan tare da mataimakiyarsa Dokta Hadiza Sabuwa Balarabe duk sun samu tasu allurar mai suna “Astra Zeneca” domin Rigakafin cutar Korona. Ita dai cutar Korona ta addabi duniya …
Read More »