Daga Bashir Bello, Abuja Majalisar Wakilan Nijeriya ta bukaci Ma’aikatar ayyuka da gidaje ta dauki dukkan matakan da suka wajaba domin kammala aikin gyaran hanyar da ta tashi daga Zariya zuwa Fambeguwa da ke jihar Kaduna, Arewa maso yammacin Nijeriya. Bukatar hakan na kunshe ne a …
Read More »