Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu A kokarin da ta ke yi na wadata al’ummomin Jihar da hanyoyin mota birane da yankunan karkara Gwamnatin jihar Yobe ta gina tituna da magudanan ruwa masu nisan sama da kilomita 54.6 a fadin kananan hukumomi 9 na jihar cikin shekaru 3 …
Read More »Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Ya Bude Aikin Tituna A Ribas
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Ya Bude Aikin Tituna A Ribas Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da bude sababbin titunan da Gwamnan Jihar Ribas Nyeson Wike ya gina . ” Gwamnonin jam’iyyar PDP a halin yanzu suna yin aiyuka domin ci gaban jama’a a …
Read More »