Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhini da jimami kan mummunan harin da ’yan bindiga suka kai a wasu ƙauyuka na Ƙaramar Hukumar Bukkuyum, wanda ya yi sanadin salwantar rayukan bayin Allah tare da jikkata wasu da dama. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa