Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga majalisar dokokin Jihar Kaduna na cewa daukacin majalisar duk sun bayyana dawowa daga Rakiyar jagorancin Moh Haruna Inuwa da ake wa lakabi da ( Mabo) shugaban masu rinjaye na majalisar. Bayanin hakan ya fito ne lokacin da majalisar za ta yi wani …
Read More »