Daga Imrana Abdullahi Honarabul Bello Shehu Mai Gada, Shugaban kungiyoyin da ke fafutukar hadin kan arewacin Najeriya wato ( arewa qualiation of Youth) ACY, ya bayyana cewa an kafa kungiyar ne musamman domin ta taimaki yan arewa musamman matasa saboda a yanayin da ake ciki a halin yanzu matasa sun …
Read More »