Bashir Bello majalisa Abuja Honarabul Suleiman Abubakar Gumi wakilin kananan hukumomin Gumi da Bukkum a majalisar wakilai ta kasa a karkashin jam’iyyar PDP ya bayyana kudirin da suka tattauna a gaban majalisa da cewa suna so ne dukkan hukumomin Gwamnati da ke kula da batun lafiyar jama’a a samar masu …
Read More »