….Mun Yi Tir Da Abin Da Ya Faru Daga Imrana Abdullahi Wani fitaccen dan Gwagwarmaya Alhaji Umar Husaini, ya bayyana cewa abin da yake faruwa a tsakanin shugabannin kungiyar Tuntuba ta tattawan Arewa ( ACF) a matsayin abin kunya da yake yin Allah wadai da faruwar hakan saboda lamarin ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa