Home / Tag Archives: Hutu Ga Yan makaranta

Tag Archives: Hutu Ga Yan makaranta

MADALLA DA HUTU GA ƳAN SAKANDARE  DOMIN AZUMI

Adamu Ibrahim Malumfashi, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya Wasa wasa dai Musulunci na dawowa gidansa wato Nijeriya ta Arewa ta hanyoyi iri-iri. Ba dai sai an nanata ba. Arewacin Nijeriya da ma sassa da dama a jamhuriyar Nijar da Gana har ya zawa Senegal sassa ne na Musulunci inda ƴan mulkin …

Read More »