Biyo bayan farmakin da jami’an tsaro na haɗin gwiwa da Askarawan Zamfara suka kai, ’yan bindigar da ke barna a yankin Arewa maso Yamma sun yi amfani da farfaganda don ƙara wa mambobinsu ƙwarin gwiwa. Ɗaya daga cikin irin waɗannan farfaganda shi ne tilasta wa waɗanda suka sace da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa