Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na bayar da duk wani tallafin da ya dace ga Jami’ar Tarayya ta Gusau. Shugaban Hukumar gudanarwar Jami’ar ta Tarayya da ke Gusau, Rt. Hon. Injiniya Aminu Sani Isa ne ya jagoranci Majalisar Gudanarwar jami’ar a wata ziyarar ban-girma da suka …
Read More »