Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Abdullahi Fodio da ke Aliero a Jihar Kebbi ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, da digirin girmamawa na Dakta na Kimiyya (D.Sc Honoris Causa), a wani biki da ya ja hankalin jama’a. An ba gwamnan wannan karramawa ne a ranar Asabar yayin bikin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa