Shugaban rukunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya nisanta kansa da wani labari da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani cewa ya fi yan Najeriya shan wahalar tsadar rayuwa. Dangote ya tabbatarwa da yan kasa cewa, wasu ne suka dauki nauyin yada labarin domin bata masa suna a …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Karyata Batun Kacaccala Masarautar Zazzau Gida Uku
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Karyata Batun Kacaccala Masarautar Zazzau Gida Uku Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’i, ta Karyata jita jitar da ake yadawa cewa wai Gwamnatin na son kirkiro wadansu sababbin Masarautu huda uku a cikin masarautar Zazzau. Kwamishinan kula da …
Read More »