Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira ga al’ummar Musulmi da su ƙara himma wajen yin addu’o’i domin tabbatar da zaman lafiya a jihar Zamfara da kuma ƙasa baki ɗaya. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da yake taya Musulmi murnar kammala azumin watan Ramadan …
Read More »ƘARAMAR SALLAH: GWAMNAN ZAMFARA YA TAYA MUSULMI MURNA, TARE DA YIN KIRA GARE SU SU ZAFAFA WURIN YIN ADDU’AR SAMUN ZAMAN LAFIYA
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya taya ɗaukacin al’ummar Musulmi murnar zagayowar ranar ƙaramar Sallah, tare da yin kiran a ƙara ƙaimi wajen addu’o’in samun zaman lafiya a Zamfara da Nijeriya baki ɗaya. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa