Alhaji Abubakar Inuwa shugaban kungiyar Falaken Shanu a tarayyar Najeriya kuma Alkalin kungiyar kuma Dan kwamitin amintattu a jihar Adamawa ya bukaci Gwamnatocin tarayya da Jihohi da su hanzarta samawa Jama’a mafita a Kan batun karancin motocin daukar fasinja da na Fataucin Shanu domin a magance matsalar da ke Fuskantar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa