Shugaba Muhammadu Buhari Ya Kaddamar Da Yin Rajistar Yan Jam’iyyar APC Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara sabunta katin zama dan jam’iyyar APC a garin Daura. A lokacin da shugaban kasar ya je domin sabunta wannan katin nasa na dan jam’iyyar APC, Gwamnan Jihar …
Read More »