Kamar yadda Jadawalin Budgit Na 2024:ya bayyana Jihar Zamfara Ce Kan Gaba Wajen Tattara Kuɗaɗen Shiga Na Cikin Gida A Nijeriya An sanya Jihar Zamfara a matsayin jihar da ke kan gaba a cikin Ayyukan Tattara Kuɗaɗen Shiga na Cikin Gida a Nijeriya (IGR) a kan rukunin A. A wani …
Read More »