Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu lambar yabo ta ‘Ƙirƙirar Ayyuka’ a bikin bayar da lambar yabo ta ‘Kyautar Yabo Ta Yi Wa Al’umma Hidima’ (NEAPS) bisa ɗimbin ayyukan da gwamnatinsa ta ƙaddamar da kuma kammalawa a cikin shekara guda. NEAPS wani shiri ne na kamfanoni masu zaman kansu …
Read More »Tsohon Shugaban Hukumar Maritime Munir Ja’afaru, Ya Samu lambar Yabo
Shahararren gidan Talabijin din nan na Qausain TV, ya baiwa tsohon Manajan Daraktan Hukumar Kula da Jiragen Ruwa ta Kasa, Alhaji Munir Ja’afaru lambar yabo ta “Award of Excellence”. Shugaban Gidan Talabijin na kasa Malam Nasir Idris ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin a …
Read More »NUJ Ta Karrama Muhammad Rabi’u Musa
Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin taimakawa rayuwar al’umma ba tare da nuna bambanci ko gajiyawa ba ya sa kungiyar yan jaridu ta kasa (NUJ) reshen kamfanin wallafa jaridun New Nigeria da Gaskiya Ta Fi Kwabo suka ga dacewar Karrama Alhaji Muhammad Rabi’u Musa da lambar girmamawa domin kara masa …
Read More »