Kwamishinan da ke Lura da ma’aikatar ayyuka da gidaje na jihar Kano, Engr. Muazu Magaji ya nuna farincikinsa da rasuwar shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari. A rubutu da ya dinga yi na nuna farincikinsa, a ranar Asabar, Muazu Magaji ya bayyana cewar “Abin farin ciki guda biyu, …
Read More »