Daga Imrana Abdullahi Hajiya A’ishatu Ibrahim Madina, yar takarar neman kujerar shugabar mata ta kasa a jam’iyyar PDP ta bayyana cewa za ta tabbatar da kare martaba da mutuncin mata idan Allah ya bata wannan matsayin karkashin PDP. A’ishatu Madina ta bayyana hakan ne a lokacin da take zantawa da …
Read More »