Daga Imrana Abdullahi Hajiya (Dr) Maryam Sani Abacha, Uwargidan tsohon shugaban Nijeriya, Marigayi Sani Abacha ta jajantawa al’ummar Maiduguri bisa ibtila’in ambaliyar ruwa da aka samu. Inda ta yi kira ga al’ummar Nijeriya da su tallafawa al’ummar Maiduguri da duk abin da Allah ya hore musu domin rage musu radadi. …
Read More »Buhari Ya Isa Borno Domin Kaddamar Da Ayyuka
Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya sauka a filin jirgin sama na bangaren Sojojin Sama da ke Maiduguri, Borno domin ziyarar aiki ta kwana daya. Jirgin shugaban kasa wanda ya sauka da misalin karfe 12 na rana cikin …
Read More »Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN
Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya lashi Takobin ganin ya gyara tashar rarraba wutar lantarki domin taimakawa hukumar raba wutar lantarki ta kasa. Gwamna Babagana Umara Zulum ya kai ziyara ne a ranar Juma’a wurin tashar …
Read More »Maiduguri power outage: Zulum visits tower, to support TCN in fast-tracking repairs
Maiduguri power outage: Zulum visits tower, to support TCN in fast-tracking repairs Borno Governor, Prof. Babagana Umara Zulum was on Friday, at a power site where insurgents destroyed transmission tower which disrupted power supply to Maiduguri and parts of Jere local government area. The site is along Maiduguri-Damaturu …
Read More »Gwamna Zulum Da Sauran Jama’a Sun Yi Sallar Jana’izar Shehun Dikwa A Maiduguri
Gwamna Zulum Da Sauran Jama’a Sun Yi Sallar Jana’izar Shehun Dikwa A Maiduguri Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, Shehun Borno, Abubakar Umar Garbai El- Kanemi, da sauran Sarakunan Gargajiya da kuma manya manyan jami’an Gwamnati na cikin dimbin mutanen da suka halarci Sallar Jana’izar marigayi …
Read More »