Home / Tag Archives: Maiduguri

Tag Archives: Maiduguri

Buhari Ya Isa Borno Domin Kaddamar Da Ayyuka

      Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri     Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya sauka a filin jirgin sama na bangaren Sojojin Sama da ke Maiduguri, Borno domin ziyarar aiki ta kwana daya. Jirgin shugaban kasa wanda ya sauka da misalin karfe 12 na rana cikin …

Read More »

Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN

Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya lashi Takobin ganin ya gyara tashar rarraba wutar lantarki domin taimakawa hukumar raba wutar lantarki ta kasa. Gwamna Babagana Umara Zulum ya kai ziyara ne a ranar Juma’a wurin tashar …

Read More »