…Manyan makarantun za su lashe kudi biliyan 80, inji Abbas Tajuddeen An bayyana cewa aikin samar da manyan makarantun na Gwamnatin tarayya a garin Zariya zai lashe makudan kudi naira biliyan 80 Ayyukan dai sun hada da Kwalejin Koyar da aikin jinya da Unguwar Zoma ta Gwamnatin tarayya,da za a …
Read More »ADAM MUHAMMAD NAMADI ZAI FAFATA DA DUK WANI DAN TAKARA – UMAR
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana dan takarar neman kujerar majalisar wakilai ta tarayya karkashin PDP daga mazabar Kaduna ta tsakiya a Jihar Kaduna Adam Muhammad Namadi da cewa mutum ne da yake a shirye domin fafatawa da kowa ne dan takara. Malam Umar wanda ya wakilci dan takara Adam Muhammad …
Read More »