Sakamakon irin Nagarta da kokarin aiwatar da ayyuka domin ci gaban jama’ a yasa ake yi wa tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato da ya yi Gwamna tsawon shekaru Takwas tare da gudanar da dimbin ayyukan raya kasa a birni da karkarar Jihar Sakkwato da nufin inganta rayuwar jama’a. Kamar yadda …
Read More »