Kowama ya faɗi, idan dai matawalle ya koma,Kowama ya faɗi idan Sarkin Shanu ya zama shugaban karamar hukumar Shinkafi. Al’ummar Jahar Zamafar da kuma al’ummar ƙaramar hukumar mulkin shinkafi za su yi mamaki cewar da nayi kowa ya faɗi idan dai matawalle da sarkin Shanu suka ci zaɓe,dalilina a nan …
Read More »Dattawan Arewa Sun Yaba Wa Gwamna Bello Matawalle Bisa Fadakar Da Jama’a Su Kare Kansu
IMRANA ABDULLAHI …Hakika mutanen yankin Arewa maso Yamma Sun Wahala kwarai da ayyukan yan bindiga Kungiyar tabbatar da ci gaban Arewa domin samar da zaman lafiya da adalci, mai suna “Arewa Development Forum For Peace And Justice” sun tabbatar da bayar da cikakken hadin kai da goyon bayansu ga Gwamna …
Read More »KUNGIYAR AYCF TA GARGADI GWAMNONIN AREWA
TARON MANEMA LABARAI DA KUNGIYAR TUNTUBA TA MATASAN AREWACIN NAJERIYA ( AYCF) SUKA YI A GAME DA CECE – KUCEN DA AKE YI KAN YANCIN YANKIN NA SHIGA HARKOKIN DIMOKURADIYYA A 2023. Mun kasance masu yin duba na tsanaki misamman a harkar batun kabilanci a tsarin Dimokuradiyya daga wasu Gwamnonin …
Read More »Gwamna Masari: Nijeriya na bukatarka a MAJALISAR DATTIJAI
….Gwamna Masari: Nijeriya Na bukatarka A MAJALISAR DATTIJAI Jawabi ga manema labarai akan bukatar Mai Girma Gwamna Aminu Bello Masari ya fito takarar kujerar Sanata a zaven 2023 wanda Kakakin Qungiyar, Mohammad Lawal Maikuxi ya gabatar a xakin taro na Al Hayatt da ke bimin Katsina a ranar …
Read More »Babban gangamin jam’iyyar APC ya kankama
Daga Salisu Na’inna Dambatta Allah Ya yi ikonsa, ga shi ranar 26 ga watan nan na Maris a wannan shekara ta 2022 za a yi babban taron jam’iyyar APC na kasa. Wannan taro ya kusa zama zahiran domin an kama turba sak domin yin taron lafiya, a …
Read More »SULHU ALKAIRI NE – YUSUF DINGYADI
BOLA Tinubu da yaronsa na siyasa Rauf Aregbesola sun dai dai ta da juna, sun amince da yi wa juna uzuri saboda manufa ta ci gaban yankinsu bayan shugabanni da sarakuna na kabilar Yarbawa sun shiga tsakani a asirce da baiyane. Hakan na faruwa a dai-dai lokacin da …
Read More »BOLA AHMED TINUBU NAGARI NA KOWA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sakamakon irin shauki na Zakuwa da kosawar da dimbin al’ummar Najeriya suka yi domin ganin Nagari na kowa da ake yi wa lakabi da Inuwa baki kyamar kowa wato cikakken dan kishin kasa Dokta Bola Ahmad Tinubu, wanda ya yi an gani musamman lokacin …
Read More »Ai Zamfarawa Ba Wawaye Bane!!!
Ina mai rantsuwa da Allah, wanda babu abun bautawa da gaskiya sai shi kadai! Kowa yasan cewa a baya, alummar jihar Zamfara baki daya sun shiga cikin garari, da tashin hankali, da rudu, da hayaniya, da rashin tabbas, da damuwa iri-iri, kala-kala, daban-daban, a karkashin wani tsohon gwamna, mai …
Read More »MATSALAR YAN BINDIGA: TARIHI YA NUNA AMFANI DA KARFI SHI NE MAFITA
Abu Humaida Abubakar Abdullahi Akwa A ‘yan kwanakin nan an samu tabarbarewar tsaro a yankin Arewa maso yammacin Nijeriya sakamakon ayyukan yan bindiga da ke kashewa da yin garkuwa da mutane. Gwamnati na iya kokarinta don ganin cewa an magance matsalar sai dai tana fuskantar kalubale daga wasu bangarori …
Read More »Walimar Cika Shekaru Biyu Da Auren Injiniya Kailani, Khadija Ta Yi Armashi
Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda karantarwar addinin Islama ta bayyana cewa aure sunnah ce ta Manzon tsira Annabi Muhammadu (S.A.W) da ya umarci al’ummarsa da su yi aure domin su hayayyafa saboda ya yi alfahari da al’ummar a ranar Gobe idan alkiyama ta tsaya. A kokarin ganin an raya sunnar …
Read More »