Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Alhaji Yaro Makama Rigachikun ya bayyana dalilin fitowar tsohon shugaban majalisar Dattawan Najeriya Mista Anyim Pius Anyim domin neman kujerar shugabancin kasar, inda ya ce ya fito ne domin hadin kan al’ummar kasar baki daya. Alhaji Yaro Makama ya bayyana …
Read More »