By; Imrana Abdullahi Kungiyar al’ummar Kudancin Kaduna (SOKAPU) ta bayyana bukatar da ke akwai na shugaba Bola Ahmad Tinubu ya dauki ministan tsaro ritaya Janar Christopher Musa a matsayin mataimakin sa a zabe mai zuwa. Kungiyar ta bayyana hakan ne a wajen wani taron manema labarai da ya kira …
Read More »
THESHIELD Garkuwa