Daga Wakilin mu Bayanan da muke samu daga Funtuwa a cikin karamar hukumar Funtuwa Jihar Katsina arewacin tarayyar Najeriya na cewa Kwamitin Zagayen Maulud haɗin gwuiwar Qafilatul Mahabbah Sun tallafawa Majinya 200 a Asibitin Funtua Kwamitin Zagayen Maulidi na Karamar Hukumar Funtuwa hadin gyiwa da Qafilatul Mahabbah reshen Funtuwa,sun bada …
Read More »
THESHIELD Garkuwa