Home / Tag Archives: MTN

Tag Archives: MTN

Mutanen Funtuwa Sun Gamsu Da Daukewar Layin MTN

Mustapha Imrana Abdullahi Al’ummar da ke zaune a karamar hukumar Funtuwa cikin Jihar Katsina sun bayyana cikakkiyar gamsuwarsu da irin yadda Gwamnatin tarayya karkashin Muhammadu Buhari ke kokarin kawar da yan ta’addan da ke addabar jama’a. A wani binciken jin ra’ayin jama’a da wakilin mu ya gudanar a garin na …

Read More »