Daga Imrana Abdullahi Dan takarar neman kujerar dan majalisar dattawa a yankin Shiyya ta daya cikin Jihar Kaduna Muhammed Mu’azu Mukaddas, ya bayyana yankin a matsayin wurin da ke cikin matsanancin Talaucin ayyukan raya kasa domin amfanin jama’ar yankin. Muhammed Mukaddas ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa