Home / Tag Archives: Mustapha

Tag Archives: Mustapha

Mustapha Kwankwaso Ya Ajiye Aikinsa Na Kwamishina

Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda al’amuran siyasa suka hargitse a jihar Kano tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da kuma mai gidansa Injiniya Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso, ya Mustapha Rabi’u Kwankwaso wanda shi ne Kwamishinan ma’aikatar kula da harkokin wasanni da matasa a Jihar Kano ya ajiye aikinsa. Kuma ya …

Read More »