Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniyar gwamnatin sa ta ci gaba da haɗa kai da Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) wajen inganta tsarin daƙile bala’o’i da haɗurra a faɗin jihar. A cikin wata takarda da ke dauka da sa hannun Sulaiman Bala …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA ZIYARA NEMA, YA NEMI DAUKI NA MUSAMMAN GA ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya yi kira da a kara ba hukumar agajin gaggawa ta kasa (NEMA) tallafi da kuma dauki na musamman ga Jihar Zamfara. Gwamnan ya yi wannan roko ne a ranar Juma’a a lokacin da ya ziyarci hedikwatar Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta …
Read More »
THESHIELD Garkuwa