Sanata Nenadi Usman ta fara aiki a ofishin jam’iyyar Labour Party (LP) na kasa da ke Abuja. Kwamitin rikon kwarya na jam’iyyar Labour Party, wanda Sanata Nenadi Usman ke jagoranta, ya fara aiki a ofishin jam’iyyar na kasa a Abuja a ranar Talata, bayan hukuncin kotu da ya tabbatar …
Read More »Kotun Ta Umarci INEC Da Ta Amince Da Jagorancin Nenadi Usman Matsayin Shugabar Jam’iyyar Labour
Daga Bello Bashir, Abuja Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarƙashin Mai Shari’a Peter Lifu ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta amince da kwamitin rikon kwarya ƙarƙashin Sanata Nenadi Usman a matsayin sahihin jagorancin Jam’iyyar Labour (LP). A yayin yanke hukunci a ranar Laraba, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa