Daga Imrana Abdullahi Honarabul Bashir Nafaru Talatar Mafara tsohon Dan takarar majalisar wakilai ta tarayya a kananan hukumomin Talatar Mafara da Anka, ya bayyana sabuwar jam’iyyar ADC a matsayin hanya mafita ga daukacin jam’ar Jihar Zamfara. “Muna yi wa Allah godiya da ya nuna mana wannan rana da muka ga …
Read More »DUK WANDA BA SHI DA KATIN ZABE BA ZA A YI MASA RAJISTA BA ‘ MUNKAILA HASSAN TELA
DAGA IMRANA ABDULLAHI Munkaila Hassan Tela Bazumbo Jagaban kungiyar Zabarkano a Najeriya ya bayyana cewa duk dan kungiyarsu da bashi da katin zabe ba za su yi masa rajista a matsayin dan kungiyar Zabarkano. Munkaila Hassan Tela ne ya bayyana hakan a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa